Responsive Ads Here

Friday, February 1, 2019

Fadakarwa Akan Kiwon Lafiya.

Ku Kasance da Wannan Shafi Mai Albarka A Har Kullum, Domin Samun Bayanai Akan Harkan Kiwon Lafiya;
Tareda dan'uwanku
- مصطفى عبدالمؤمن

==>Ka zamto mai yawan shan ruwa dayawa da safe, Sannan Kuma dan kadan da dare.

==>Kar ka kwanta a yayinda ka gama Shan magani idan da hali, yanada kyau kadanyi tafiya ko kadan motsa jikinka.

==>Lokacinda yafi dacewa kabaiwa jikinka huto ko kayi barci shine 10 na dare zuwa 4 na safiya.

==>Kar kasha magani da ruwan sanyi, Koda yaushe ya zamto mai dumi ko da zafi.

==>Koda yaushe ka ringa amsa Kiran wayarka da kunnen hagu, domin kwa-kwawa yafi kusada kunnen dama.

==>Kar ka amsa kiran wayanka a yayinda yake kasa da 10%, domin sinadarai masu cutarwa suna ninkuwa saw dubu a matakin.

==>Kar ka yawaita Shan analgesics, domin kiyaye kodarka dama rayuwarka.

==>Nau'in abinci guda 9 domin lafiyar zuciya, kamar yadda zaku iya gani a hot na kasa.

==>Dinga Danna kirjinsa ga wanda numfashinsa ya dauke, domin bayarda agajin gaggawa.

==>Idan har bai farfadoba, Kai maza ka Kira likita mafi kusa, domin ceto rayuwarsa.

==>Shawari ga likitoci:
Yana da kyau sauran likitoci suyi koyi da irin wannan, musamman ga kananan yara.

==>A karshe ina mai muku fatan alkairi, da fatan wannan dan rubutun zai amfanar.

Gaisuwa ga Baba, Bappa, Mai gida, Kuma malami, wato Alh. Mal. Abdullahi Hassan Dom-Domty.

0 comments:

Post a Comment