Saqon Barka da Juma'a!
: السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
✓ Wanda ya fi ka wadata ba lalle ne ya fi ka arziki ba.
✓ Wadatacce shi ne wanda yake samun biyan bukatun sa.
✓ Wahalallu a duniya mutane biyu ne:
Wanda Allah ya kawo lokacin abu ya ce ba za ayi shi ba, da wanda Allah bai kawo lokacin abu ba ya ce sai an yi shi.
✓ Ka yarda da hukuncin Allah, shi ne zama lafiya a gare ka.
Ya Ubangiji!
✓ Ka karbi tubanmu, Ka wanke zunubanmu, Ka amshi addu'o in mu, Ka tabbatar da hujjojin mu, Ka shiryar da zukatan mu, Ka tsayar da harshen mu akan gaskiya, Ka yaye damuwar mu da duk wani mugun tunani daga zukatanmu.
✓ Mun sani, kuma munyi imani,
Shiriya, kariya da rahama duk daga gare Ka suke.
✓ Ya Allah Ka samu acikin Inuwa aranar da babu wata Inuwa sai ta Ka
Ameen summa ameen.
Increase your love upon the beloved of Allah, Nabie Muhammad Sallallahu Alayhi Wasallam this Jumuah 💙
اللَّهُـمّ صَــــــلٌ علَےَ مُحمَّــــــــدْ و علَےَ آل مُحمَّــــــــدْ كما صَــــــلٌيت علَےَ إِبْرَاهِيمَ و علَےَ آل إِبْرَاهِيمَ إِنَّكحَمِيدٌ مَجِيدٌ
اللهم بارك علَےَ مُحمَّــــــــدْ و علَےَ آل مُحمَّــــــــدْ كما باركت علَےَ إِبْرَاهِيمَ و علَےَ آل إِبْرَاهِيمَ إِنَّك حَمِيدٌ مَجِيدٌ
“O Allah! Send Your mercy on Muhammad and on the family of Muhammad as You sent Your mercy on Ibrahim and on the family of Ibrahim, for You are the Most Praise-worthy, the Most Glorious.
O Allah! Send Your blessings on Muhammad and the family of Muhammad, as You sent your blessings on Ibrahim and on the family of Ibrahim, for You are the Most Praise-worthy, the Most Glorious.”
💐 إِنَّ اللَّـهَ وَمَلائِكَتَهُ يُصَلُّونَ عَلَى النَّبِيِّ يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُـوا
صَلُّواعَلَيْهِ وَسَلِّمُوا تَسْلِيمًا
Every day is a gift of new life, fresh hopes and blessings. May you continue to enjoy Allah's Mercy and Protection till Yaumul Qiyamah....
JUMMA'AT MUBARAK
✓ Being it the day of Jummah, let us increase the recitation of Durood on Our Beloved Nabi Salallahu Alayhi Wasallam.
✓ Don't forget to read Suratul Kahf on this blessed Day of Jummah !
via: Dom-Domty Medicine Store
By the2brothers.

Masha Allah
ReplyDeleteJazakallahu khairan
ReplyDeleteJazakallahu khairan
ReplyDeleteAllah yasaka da alkairi
ReplyDeleteAllah y kara mana son fiyayyen halitta annabi muhammad SAW
ReplyDeleteJUMA'AT MUBARAK