Responsive Ads Here

Saturday, January 5, 2019

Wankin Qoda

YADDA ZA A WANKE QODA (KIDNEY) CIKIN SAUKI BA TARE DA YIN DIALYSIS A ASIBITI BA!



A nemi Ganyen Yalo🌿 wato (Garden Egg Leaves), Sai a Dan wanke ganyen da Ruwa me kyau Sai a yayyankashi🔪🌿 kanana-kanana,  Sai a zuba a tukunya me kyau tare da ruwa me kyau, Sai a dora a kan wuta tsawon mintuna⏰ goma 10.

Sai a tace a saisaitashi kaman shayi🍵, idan ya Dan huce Sai a shanye cikin karamin Kofi daya🍵, Bayan an shanye da Dan wasu awowi in aka ji fitsari a yi a fili ta yadda za a ga kalar Fitsarin ya chanza tare da fitar da wasu cututtuka Daga Qoda (Kidney) Zuwa mara.

Me fama da Ciwon Qoda ya jarraba Wannan bayani InshaaAllahu zai dace da waraka da yardar Allah! Me fama da ciwon Qoda yana iya yi kullum sau Biyu a rana har ya dace, me son ya wanke Qodarsa kuma Sai ya dinga yi sau daya a kowacce rana Na tsawon sati daya.

Yah Allah👏🏻 ka bamu Lafiya da zaman lafiya.


0 comments:

Post a Comment