Responsive Ads Here

Thursday, January 3, 2019

MARABA DA ZUWA!


MUNAI MUKU MARABA DA ZUWA WANNAN SHAFI MAI ALBARKA!


Alhamdulillah muna godiya ga Allah (s.w.t) daya bamu dama muka bode wannan web site din.Tsira da aminci sutabbata ga shugaban halitta annabi Muhammad (s.a.w) da iyalan gidansa tsarkaka!

Mun bude wannan website dinne domin samun posting namu cikin sauki ga masu bibiyarmu a social media irinsune Facebook, WhatsApp, Twitter da-dai sauransu.

Wannan blogs din zai taimakawa masu karatu su amfana sosain, ta hanyar samun ingantattun bayanai na ilmi da Kuma fadakarwa daza muna watso muku acikinsa insha Allah.

Sannan muna godiya agareku tareda fatan alkhairi wajen irin positive comments da kukeyi akan posting dinmu, da kuma liking da share din pages dinmu mai albarka, Allah yasaka da alkhairi ya Kuma bar zumunci! Mun gode!


0 comments:

Post a Comment