Responsive Ads Here

Thursday, January 3, 2019

DOM-DOMTY MEDICINE STORE

DOM-DOMTY MEDICINE STORE
(wholesale & retail)
In Gombe Main Market,
opposite access bank.



Muna farin cikin sanar da al'umma cewa mun bude katafaren shagon ingantattun magani na zamani (genuine drugs) domin masu sari da kuma wadanda likita ya rubuta musu takardar magani a asibity, muna badashi a farashi mai rahusa domin tallafawa a'umma a irin halinda ake ciki.
Ita dai wannan katafaren shagon maganin sun tanadar muku da kwararrun masu bada magani a shagon domin baku ingantattun magani irin wanda likita yake buqata da abaiwa maras lafiya ba tareda an canja kalan maganin da likita ya rubuta a jikin prescription card (wato katin asibiti) da wasu kamfanoni na dabam wanda likita basu yakeda buqataba.

DOM-DOMTY MEDICINE STORE bai tsaya ananba, suna sayarda kayayyakin surgical equipment da kuma irinsu BP apparatus da dai sauransu a Kuma farashi mai sauki da rahusa.

Sannan kuma ma'aikatan wannan shago sun iya kulawa da jama'a da kalamai masu dadi da sauraronsu cikin nutsuwa dukda irin yawan jama'ar dasuke zuwa wajen akullum.

A qarshe muna muku lale marhaban da zuwanku tare da fatan Allah ya yayewa marasa lafiya larurar da suke fama dashi ya kuma basu lafiya🙏🏻

0 comments:

Post a Comment