Responsive Ads Here

Thursday, January 3, 2019

D/F B/W TYPOID & MALARIA

DIFFERENCE BETWEEN TYPOID AND MALARIA.



Thypoid is caused by salmonella shigell typhi

While malaria is caused by female anopheles mosquito


Typiod is transmitted through contaminated water,
And Malaria is transmitted through mosquito bite


Buth of them destroy the red blood cell

Malaria is cause by protozoans, transmitted by females anaph. Misquote while typhoid is cause by bacteria live and present in either stool, blood, water or food.


Malaria it's protozoan infections.
Typhoid it's bacterial infections,
Malaria is one of the opportunistic infections,
Typhoid is cause by salmonella typhi
Malaria can be transmitted only through blood to blood contact,
Typhoid can be easily transmitted through, blood, food, toilets and contaminated water,
Malaria can diagnosed only through blood test,
Typhoid can be diagnosed through blood and stool analysis.

BAMBANCI DAKE TSAKANIN THYPOID DA MALARIA.

daga; Dom-Domty Medicine Store🏥

Malaria dai tana daya daga cikin cutukan nan masu yaduwa ta hanyar cizon sauro kadai, ta nanne kawai ake iya daukan malaria idan aka debe ta hanyar dibar jinin mai dauke da malaria a sakama lafiyayye, kwayoyin parasite masu haddasa malaria suna rayuwa cikin jinin dan Adam ne kawai.

Malaria ba a gane ta kai tsaye ba tareda awon jini ba sannan malaria tana daya daga cikin cutukan nan masu kama da juna, malaria nada alamomin da sukai kama da wasu cutukan kamar typhoid ita kanta.

Haka kuma typhoid akan gane mai typhoid ta hanyar awon jini da kashi ne wacce wannan kwayar halitta salmonella tana rayuwa cikin kashi, idan mai typhoid yai kashi da wannan kwayar cutar za a iya dauka, takan rayu cikin ruwa idan aka samu wannan kwayar halitta a ruwa akasha za a iya developing typhoid, haka ma a abinci haka kuma abun yake a jini ta hanyar Karin jini saidai mutum ba zai dauki wannan cuta dan jini ya hadu da jini kamar ta accident saboda ana la'akari ko sai takai wasu adadi zata iya bada matsala a jikin dan adam.


Mafi yawa akan Dora tinanin wadannan cututtukan ne da zaran mutum yace bai lafiya ko zazzabi ya kama shi ai malaria da typhiod ce.

Malaria wata cuta ce wacce take yaduwa sanadiyar cizon maccen sauro daga wani zuwa wani wanda wasu kwayoyin parasite kan haddasa wadanda ba a iya ganin su ta ido.

Zazzabi na typhoid yasha banban dana malaria.

Typhoid wani zazzabi ne mai naci wanda yake faruwa ta hanyoyi da dama. Ciwo ne mai alaka da rashin tsafta wanda shi kuma wasu kwayoyin bacteria ne ke hayayyafa su haifar dashi inda wadannan bacteria ke rayuwa cikin jini, ruwa, abinci da kuma Kashi.
Ta wadannan hanyoyi kadai za a iya daukan typhoid.

Ba lallai bane mai zazzabin malaria a samu typhoid sannan ba dole bane mai typhoid a tarar dashi da malaria.

Alamomin wadannan cutukan kusan iri daya ne amma sunsha baban ta hanyoyin kanuwa dasu da kuma abunda ke haddasa ko wanne daga cikin su.

A daina wahala ana shan magungunan typhoid da malaria lokaci daya ba tare da an banbance kowane ta hanyar awo ba.

Babu daya daga cikin wadannan cutukan da za a iya gane wa ba tareda yin gwaji na jini ga malaria ba. Da kuma na Kashi da hoto ga typhiod ba.


via; Dom-Domty Medicine Store Gombe.


0 comments:

Post a Comment