Responsive Ads Here

Monday, January 7, 2019

Dom-Domty Medical Tips




FADAKARWA:


1,  karka kayi anfani da mist mag. Trisilicate ga mai gudawa

2, karka yi anfani da vitamin b complex ga mai gudawa

3, karka bada quinin sulphate ga wanda baya da jini

4, karka yi anfani da chloramphenicol ga wanda baida isashshen jini a jiki

5, karka bada ampiclox ga wanda kasan yana gudawa

6, karka yi ceftriaxone a cikin drip

7, duk kabada ampiclox to ka dakatar da shan madara peak

8, ba a shan cimetidine kuma aci wake wato beans

9, idan kaci kifi karka sha nono

10, duk lokacin da jiki yayi zafi sosai daina bayar da antiprotozoal kai tsaye

11, gashewar jiki ko zafin jiki mai tsanani yakan haddasa firgita ga yara kanana ko yaushe watsa ruwa

12, iv ciprofloxacine kan bada reaction matukar aka sake shi da sauri.

Allah yasa mu dace!

0 comments:

Post a Comment