Responsive Ads Here

Monday, January 7, 2019

Ceftriaxon injection

KURA KUREN DA AKE LOKACIN KO YAYIN YIN CEFTRIAXON.



▶️ Ba ayi ceftriaxon dan arika hade dukkan ruwan allurar da ruwan maganin lidocain lokaci daya ba ace za ai anfani dasu duka.
▶️ Ruwan maganin lidocain mil daya kawai ake anfani dashi idan bukatan anfani da ita ta tsoka ta taso.
▶️ Allurar ceftriaxon akan yita a jijiya da kuma tsoka amma a tsoka tafi anfani kuma tafi saukin bada reaction da kaucema wasu side effect kamar painful site of injection, vomiting, etc
▶️ Ana dibar mil 1 na lidocain da kuma 3.5ml na ruwan allurar a hada daga karshe ta zama mil 5 a cikin kwalbar ka, wanda idan a tsoka za ayi.
▶️ Bayar da allurar ceftriaxon a jijiya, babu bukatan anfani da ruwan lidocain kwata kwata.
▶️ Allurar ceftriaxon magani ne 3rd generation na group of antibiotics drugs.
❌ Kalu bale ga masu anfani da lidocain 5ml kadai
❌ Kalu bale ga masu saka ceftriaxon a cikin Drip.




dolene kayi diluting ceftriaxone da 1% lidocaine HCL  5ml kenan a 1g for intramuscular use. ba a dibi 1 ml ba na lidocane a hada water for injection ba.
❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌

Lallai akwai kuskure a wannan hanyar ta bayar da allurar ceftriaxone.
Ba ayi ruwan allurar lidocain da sunana dama wani magani ba sannnan ba dan dama allura akai lidocain ba.
Lidocain ko lignocain na cikin wani rikunnen magunguna da ake ceda local anesthetic drug. Anfanin wannan magani shine Yana producing sensation ne a inda akai allurar ba tareda ya Haifar da consciousness ba wato kawar da hankali ba.
Wallahi billahi abu daya kawai yasa ake sako lidocain a cikin ceftriaxon saboda zafin ta a inda akayi ta.
Lallai kowace allurar Gari anso a dama ta da sterile water for injection.
Ba a anfani da lidocain kadai wajen dama allurar ceftriaxon da sunan bayar da ita a tsoka.

Lallai wajibi ne muhimmatu waje wayar dakai akan abunda muka sani sannan musan abunda bamu sani ba, domin kulada lafiyar al'umma. (wannan Shawarace ga likitoci)

0 comments:

Post a Comment