Responsive Ads Here

Sunday, January 26, 2020

FADAKARWA:

LASSA FEVER


Lassa fever ( haemorrhagic fever) : cuta ce da akan dauketa ta hanyar idan abinci ko abin sha ta gurbata da fitsari ko kashin bera irin ta jeji, kwayar cutar Lassa Virus ce take kawo shi.

Sauran hanyoyin kamuwa da cutar sun hada da cudanya da wanda ke dauke da cutar.

Haka kuma jami'a da mai dauke da cutar na iya jawo wannan cutar ta Lassa fever.

Bayan mutum ya kamu da cutar alamomin cutar kan fara bayyana daga kwanaki biyu zuwa mako uku.


ALAMOMIN LASSA FEVER

Kamar yadda babbar hukumar lafiya ta Duniya (WHo) tafitar alamun kamuwa da cutar sun hada:

1- Zazzabi mai zafin
2- Amai
3- Gudawa mai jini
4- Fidda jini ta kafofin jiki.


HANYOYIN KARIYA :

1- Kada ayi amfani da abinci wanda za'aci ba tareda sai an wanke ba kamar su garin kwake.

2- Duk matar da ba'a yarda da tsaftar ta ba a kauracewa abincin ta .

3- A kiyaye tsabtar muhalli da abinci da ake amfani da ita .

4- A rufe duk wani abinci da abin sha da aka ci aka rage kuma a dumama shi kafin asake amfani.

5- Kada aci kayan Lambu  Irin su salat wanda ba dafasu akeyi ba ,sai an wanke da ruwan manda .

6- Wadanda wannan cutar ta kamasu a kyebesu da haduwa da wassu jama'a.

7- A tabbatar an tace sannan a tafasa ruwan da aka debo daga rafi ko rijiya kafin a sha .

8- A tabbata an wanke hannaye da sabulu kafin cin abinci da bayan cin abinci.

9- Wandan da suka kamu da wannan cutar kuma suka warke a hakura da jima'i na tsawanni sati 2 zuwa wata Daya.

10- Idan akaga wadannan alamomin ayi gaggawa akai mara lafiya zuwa asibity.

11- Anemi shawarwarin likitofi kafin ayiwa gawa wanka wanda yamutu da wadannan alamomin.




PUBLIC ANNOUNCEMENT.  

Take/report any person with the following symptoms to the nearest health facility/hospital: 

1. High grade fever
2. Bleeding from especially nose and ears
3. General body weakness/muscle pain
4. Malaise
5. Headache
6. Sore throat  Ensure personal and environmental hygiene.


Haemorrhagic fevers (e.g. Lassa fever and Ebola fever) are real. 


May God save us all.

Signed: 
thë2ßrøthêrs

Saturday, December 21, 2019

Doctor & Patient


...I have visited some Maternity Clinic & a Specialist Hospitals here in Gombe metropolis last week ago. I was so unhappy by the way I saw how some Doctors been treating a patient and inpact that make me to write this little advices to our Doctors!
Please Read & Share ✓




Some Golden Words To Every Doctor:

🌡A patient is never a customer or consumer, let the law of the land say anything.

 🌡Every patient is a life with a beating heart and a thinking brain, and you are being trusted by that patient to keep that heart beating and brain thinking.

 🌡That is your responsibility today and after a thousand years as a doctor. 

 🌡Don't ever be carried away by pride, anger or suffering, because you are the only link between the patient and life.

 🌡Every patient will not be kind to you. Some will shout, some blame, some threaten and some sue. 

🌡Stay above that plane of interaction and do what you must for the good of that patient.

 🌡If you feel you are not required, leave without either a harsh word or a bad feeling, because more lives wait to be saved by you, your time is far more precious. 



🌡Clinical skills, patient interaction and communication skills are on a sharp decline. 

🌡We will all benefit from learning more about these. In the massive information overload that burdens us, clinical skills can form a solid ground to confidently walk upon. 

🌡The fear of committing a mistake is universal among doctors, please learn to develop your own individual strategy to overcome that fear.

 🌡Please make your own standardised history-taking questions and examination format, and never ever skip a single step in that.

 🌡Writing your differential diagnosis is the best strategy to learn and eliminate mistakes.

🌡 Overconfidence is the biggest risk for a doctor! Be the best soul that your patient meets. 

🌡Even the most illiterate or rural patient will notice your words, manners and etiquette. These must always be perfect. 



My dear ones, enjoy every moment of the holiest path that you have chosen to tread upon earth.  





Via Through:
>>> the-2brothers-links <<<

Friday, December 20, 2019

Dom-Domty @2020

SABUWAR SHEKARA!

....Yauma dai na dauki alkalamina domin na danyi rubutu akan shigowar sabuwar shekara, sai dai bana son na tsawaita bayani sosai akai. Domin abine da kowa ya sani, to kunga ai ba bukatar yin wani dogon bayani ko maimaita abu daya. Kamar dai yadda fasihin malamin nan yake fadi wato Abdulkalam, inda yake cewa: “ka daina fadawa kowa da kowa abinda kowa da kowa yake fada” uhm! 


...A takaice ina so nayi amfani da wannan damar domin tayaku murnar shiga wannan shekarar (2020), tare kuma da taya ku addu'ar cimma dukkan burinku na alkairi acikin wannan sabuwar shekarar. Da kuma fatan Allah yasa mun shiga a sa'a!


Fatan alkairi gareku duka ‘yan-uwa da abokai dama customers namu gaba daya, Kai harda ma makwabtanmu su Baka Sale Ozil Yaran shago mai labile!



....Eh wannan tsokanar dakai nake Auwal Boxy domin naga gaba daya sanyin nan Yana baka mamaki, sai wani faman kyakkyarwa kake kamar zakaranda ruwa ya masa duka! Hahhhh






2020: Knock! knock!! knock!!!


 2019: Yes who is' that?


 2020: It's me 2020


 2019: What can i do for you?


 2020: I have come to remind u something


 2019: What is that?


 2020: I have come to remind you that your time is almost up


 2019: and so? At least I still have a lot of people that will follow me


 2020: I know, that is why I have come to tell you that this person reading this message should not be among them because he is going to be greater in the year 2020.


 2019: Well, There is nothing I can do than to obey your order because you are higher than me. So this person is free from this year's untimely death and make sure you protect him during your time and remind 2021 too to pass it on to 2022 and so on.


 2020: Thanks a lot my friend


 2019: You are welcome


 2020: Bye!


 2019: Ok, bye!




       >>>>>> Yours Dom-Domty <<<<<<



Sign:
>>> the2brothers <<<

Monday, October 28, 2019

Happy Weekend

End of Week Refreshment !



A Nigerian Teacher Was Sent To China To Teach....

The first day he entered the class, he decided to call attendance.
He called the first name: "Sheng",
A student stood up and answered: "present sir"
He called the second name: "chu muon",
Another student answered: "present sir".
Suddenly he sneezed: "hatchia".
One student seated at the corner stoop up and said: "present sir"
He surprisingly exclaimed: "hmmm"
All the students shouted: "absent sir".

At this moment, he got confused and said: "Chai".
Three students immediately stood up and
said: "which of us sir".
The teacher became even more confused and asked: "what is wrong"??
A student stood up and answered: "sir, I am not wrong. I am called Wong".
Now the teacher could not help it but laughed out "hahaha...... 

A girl stood up and answered: "present sir". The teacher collapsed with laughter.






Guess What...

I Can See You Laughing & Don't Hold Within You Alone, share it to your friends too...


                 >>>>>Yours Dom-Domty<<<<<



....Stay Connected Always With Dom-Domty Medicine Store!


→ By the way, Happy weekend To You All!.

Signed:
the2brothers ✓

Wednesday, September 11, 2019

Basir/Piles

CIWON BASIR (PILES)


Ciwon basir ciwo ne da ke haddasa kumburi da radadi mai tsanani a duburan mutum (lowest part of rectum and the anus). Ciwon kan haddasa rashin jin dadi a wurin da kuma zubar da jini wani lokacin.

 Ciwon Basir Ya kasu kashi Biyu ne;

1- Akwai na waje (external hemorrhoid)
da kuma,
2- Na ciki (internal hemorrhoid). 
Ga bayaninsu kamar haka:


Ciwon Basir Na Cikin Dubura (internal hemorrhoid):

Kamar yadda aka kira shi, wannan ciwon basir na daga cikin duburar mutum (inside rectum) ne. Mutum ba ya iya taba shi da hannun saboda ya na boye ne ta ciki. Yawanci irin wannan basir din bai da zafi, saboda a wurin da ya ke, wato rectum. Abinda ke sa mutum ya ji zafi kadan ne, wato yana da pain-sensing nerves yan kadan. A kan gane mutum na dauke da irin wannan basir ne in ya na zubar da jini, wato yana bleeding, a Turance.

 Ciwon Basir Na Wajen Dubura (external hemorrhoid):

Ciwon basir na wajen dubura dai shine wadda ke fitowa a kan fata ta wajajen dubura (anus). Shi wannan irin ciwon basir ya na da zafi ko in ce radadin gaske saboda wurin na da abinda ke haddasa radadi da wuri (pain-sensing nerves). Wani dan kunburi kan samu a wurin wadda kan kunshi jini (blood clot), sannan wannan kunburin akasari kalarsa kore ne, wato blue ko kuma purple. Ya kan haddasa zafi mai tsanani da kaikayi harma ya kan yi jini wani lokacin. Ko da kumburin ya sabe mutum kan saura da shi kadan, wadda ke haddasa dan rashin jindadi a wurin wani lokaci.



Abubuwan da Mutum zaiyi Don Gujewa kamuwa da Ciwon Basir:

👉 Mutum kan iya rage hatsarin kamuwa da basir ta hanyar kula da yadda ya ke tafiyar da rayuwan shi ta inda ba zai samu matsalar bahaya mai karfi ba, wato constipation. Kuma mutum zai iya cimma hakan ta hanyoyi kamar haka:

👉 Yawan shan abu mai ruwa-ruwa: A kalla mutum ya kasance yana shan ruwa kamar kofi 8 zuwa 10 a ko wacce rana. Sannan ya samu a kalla lemun ‘ya’yan itace (fruit juice) kamar kofi biyu kullum.

👉 Cin abinci mai high fiber: Abinci kamar su danyun ‘ya’yan itace, ganyayyaki (vegetables), irin su bran cereal da sauran abinci masu dauke da fiber a ciki.

👉 Yawan motsa jiki: motsa jiki kamar irin walk da aerobics dinnan su na da kyau ga lafiya. Amma ya na da kyau mutum ya nemi shawaran kwararru kafi fara yin exercise.

👉 Yana da matukar muhimmanci mutum ya kasance ya na zagawa akai-akai (bowel movement) da ya ji bukatan hakan saboda jinkirtawa kan haifar da constipation.

👉 A kiyaye hada kiba: Mutum ya kamata ya yi kokarin tsayawa a adadin nauyinsa kamar yadda kwararru suka tabbatar masa. Hada kiba ya yi yawa kan sa wa jiki nauyi wadda hakan na haddasa ciwon basir.

👉  Yana da kyau a rika yin gwajin nauyi lokaci-lokaci don gudun wuce gona da iri.

👉 A rage yawan tsayuwa ko zama mai tsayi: In har mutum ya kasance sai ya zauna zama mai tsayi soboda sana’arsa ko dalilai makamantar wannan, to ya na da kyau ya rika tashi duk bayan awa daya haka, ya dan gewaya kadan.


Wasu Abubuwa ne ke Haddasa Ciwon Basir? 

Masana sun yi ittifaki abubuwan dake jawo ciwon basir sun hada da:

1. Gado (genetics):

Mutane kan kamu da ciwon basir ne wani lokaci saboda gado da sukan yi a wajen iyayensu ko kuma danginsu.

2. Kiba (obesity):

Saboda nama da masu kiba kan hada a kasan su (lower rectum), tafiyan jinin su, wato blood flow, kan samu matsala. Hakan sai ya sa jijiyoyin wurin su kumbura wadda hakan kan zama ciwon basir.

3. Juna Biyu (pregnancy):

Mata da yawa kan samu ciwon basir a yayin da suke da ciki, musamman lokacin da mace ta kai irin wata bakwai ko sama da haka. Wannan basir na faruwa ne saboda da irin yadda wasu matan kan fuskanci wuyan bahaya, abinda ake kira constipation a Turance, dalilin irin matsuwa (strain) da wurin ke samu a dalilin nauyi da suka kara ko makamancin hakan. Wani lokaci kuma nauyin yaro ne kan yi wa uwa yawa sai ya sa jijiyoyin ta na kasa su matsu, to shima wannan yanayi kan haifar da ciwon basir ga mace mai juna biyu.

4. Straining (wato matsuwa):

Matsuwa ba dole sai mace na da juna biyu ba ya ke faruwa. Yakan faru saboda wasu dalilai daban. Idan kuna hakan ya faru, yakan jawo ciwon basir saboda matsuwa da jijiyoyin kasan mutum (rectum) kan yi, kuma yakan haifar da kumburi ko kara fadin wurin. A wani lokaci ciwon kan fito waje ya dan yi kumburi haka mai dan laushi sannan ya rika zafi a yayin bahaya. Amma yawanci wannan kumburin kan koma don kansa ko kuma in mutum na iya mai da shi a hankali.

5. Gudawa Mai Tsawo:

Ciwon basir na wanzuwa idan mutum ya na gudawa mai tsawo, wato ya kasance mutum ya dauki lokaci mai tsawo yana bahaya kuma gudawa. Har’ila yau yakan wanzu dalilin irin bahayan nan dake fita da kyar, wato constipation. In mutum na tari abun kan kara tsananta.

Baya Ga Wadannan Dalilai da Muka Ambata A Baya, Har’ila Yau Mutum Na iya Kamuwa da Ciwon Basir ta:

Hanyar daga kaya mai nauyi

Yawan tsayuwa mai tsayi ko kuma zama mai tsayi.

Tsufa



Lokacin daya kamata Aga Likita:

A yayin da aka gwada duk abubuwan da muka ambato a saman nan amma ba ga alamun sauki ba, ko kuma anga jini na zuba, to lallai ya kamata a ga likita cikin gaggawa don samun kulawar kwararru. Allah ya sa mu dace.



Maganin Ciwon Basir:

👉 Abin murna anan shine yawa-yawancin lokaci ciwon basir na warkewa da kansa.

👉  Amma ga wasu hanyoyi da mutum zai bi a samu sauki daga radadin ko kunburin ko kuma kaikayin ciwon basir:

👉 Zama cikin ruwan dumi (ba ruwa mai zafi ba) na kamar minti 20. A yi haka sau da yawa a rana.

👉 A tambaya likitoci irin mai, wato cream da ya kamata a yi amfani da shi, a kwai su da yawa a kasuwa.

👉 A yi amfani da toilet paper mara damshi don goge wurin. Wasu kanyi amfani da tawul mai damshi ko toilet paper mai damshi zasu taimaka.

👉 Wurin ya kasance cikin tsafta a koda yaushe. Amma yin amfani da sabulu kan iya kara ingiza ciwon. Sai a kula.

👉 A tabbatar an goge wurin a hankali bayan wanka. Barin wurin da damshi kan iya sa kaikayi.

👉 A dannan wurin da kankara na minti 10 kamar sau hudu a rana.
In har basir din ya fara fitowa, to yana da kyau a maida shi a hankali.

👉 Amma a tabbatar hanu na da tsafta kafin a yi hakan.

....A Karshe Munayiwa Masu Fama da Wannan Ciwo Na Basir Fatan Allah Ya Sauwake Ya Kuma Basu Lafiya!


....Greetings to Our Customers.

Did You Know, You Can Get Relief When Suffering From  Headache Without Taking Medicine?



Here are some tips for headache relief:

1- Close your eyes and rest.
Duk lokacin da kanka na sarawa kayi kokarin rufe idonka sannan ka samu Hutu daidai lokacin, duk abunda kake a lokacin ka dakata na dan wani lokaci da zaran ka bude idonka zaka samu sauki.

2- Massage your neck and temples.
Warm up your neck Try putting a heating pad or a warm cloth around your neck and the base of your skull to ease tension headaches.

3- Relax.

4- Minimize stress.

5- Watch what you eat and drink.


If The Headache Is In Front Of The Head, It's Treatment Is Sleeping. 
If It's On Top Of The Head, It's Treatment Is Eating And Drinking Water.
If The Headache Is At The Back Of Your Head, Then It's Treatment Is Releasing Stress. 





Sign By:
thë2ßrøthêrs

Friday, August 9, 2019

Babbar Sallar Laiyya

                             Happy Sallah

          We Wishes You All ↓



On this blessed day of Eid, We pray Allah, who is the Greatest & Most Merciful, accepts all our good deeds, pardon our shortcomings & admit us into al-Jannatul Firdaus along with all His righteous servants. May He also bless our homes & countries with peace, & ease the sufferings of all people around the world.


May Allah grant all your positive heart desires and reward your sacrifice with good health  and wealth.



Oh Allah! The Most Gracious, The Most Merciful. The Only Owner of the day of Recompense. We pray for Your mercy and guidance in all our undertakings. Count us among those that will receive Your favour, blessings and Forgive Us in this world and the hereafter, amin. May Allah reward you well and bestow upon you and reward you abundantly.

Eid ul adha is eid of sacrifice, and commitment to Allahs orders,
May Allah bless us with the same in all circles of life, and help all amongst us,
who are helpless, worried, and waiting for his rahmat, Ameen.




               Taqabballahu  Minna wa Minkum. 

                                 Eid Mubarak!


......A Madadin Yaran Shagon Dom-Domty.
Muna yimuku Barka da Eidin Babbar Sallah (Layya), tare kuma da fatan Allah ya mai-maimaita mana.
Sannan kuma Munayi Muku Baismillah, ga wannan kudan taba ba yawa!


✓  Just take it as your Happy Sallah Meat!




Sign:
the2brothers