Responsive Ads Here

Friday, December 20, 2019

Dom-Domty @2020

SABUWAR SHEKARA!

....Yauma dai na dauki alkalamina domin na danyi rubutu akan shigowar sabuwar shekara, sai dai bana son na tsawaita bayani sosai akai. Domin abine da kowa ya sani, to kunga ai ba bukatar yin wani dogon bayani ko maimaita abu daya. Kamar dai yadda fasihin malamin nan yake fadi wato Abdulkalam, inda yake cewa: “ka daina fadawa kowa da kowa abinda kowa da kowa yake fada” uhm! 


...A takaice ina so nayi amfani da wannan damar domin tayaku murnar shiga wannan shekarar (2020), tare kuma da taya ku addu'ar cimma dukkan burinku na alkairi acikin wannan sabuwar shekarar. Da kuma fatan Allah yasa mun shiga a sa'a!


Fatan alkairi gareku duka ‘yan-uwa da abokai dama customers namu gaba daya, Kai harda ma makwabtanmu su Baka Sale Ozil Yaran shago mai labile!



....Eh wannan tsokanar dakai nake Auwal Boxy domin naga gaba daya sanyin nan Yana baka mamaki, sai wani faman kyakkyarwa kake kamar zakaranda ruwa ya masa duka! Hahhhh






2020: Knock! knock!! knock!!!


 2019: Yes who is' that?


 2020: It's me 2020


 2019: What can i do for you?


 2020: I have come to remind u something


 2019: What is that?


 2020: I have come to remind you that your time is almost up


 2019: and so? At least I still have a lot of people that will follow me


 2020: I know, that is why I have come to tell you that this person reading this message should not be among them because he is going to be greater in the year 2020.


 2019: Well, There is nothing I can do than to obey your order because you are higher than me. So this person is free from this year's untimely death and make sure you protect him during your time and remind 2021 too to pass it on to 2022 and so on.


 2020: Thanks a lot my friend


 2019: You are welcome


 2020: Bye!


 2019: Ok, bye!




       >>>>>> Yours Dom-Domty <<<<<<



Sign:
>>> the2brothers <<<

0 comments:

Post a Comment