Responsive Ads Here

Tuesday, May 14, 2019

Ramadan Mubarak!

Alhamdulillah, Masha Allah!


: السلام عليكم ورحمة الله وبركاته

Ya Ubangiji!

Ka karbi tubanmu, Ka wanke zunubanmu, Ka amshi addu'o in mu, Ka shiryar da zukatan mu, Ka tsayar da harshen mu akan gaskiya, Ka yaye damuwar mu da duk wani mugun tunani daga zukatanmu.

Mun sani, kuma munyi imani, Shiriya, kariya da rahama duk daga gare  Ka suke.

Ya Allah Ka samu acikin Inuwa aranar  da babu wata Inuwa sai ta Ka.
Ameen summa ameen.


Ya ubangiji Hakika mun kasance bayinka Masu zunubai, Raunana Bamu da Aikin da zai tsera tar damu Saidai dai Rahamarka.

Ya ubangiji kai mana Rahama da Gafara.




 يا الله إن كنا عبادك مذنوبا، ضعفاء، وليس لنا عمل سينجأنا، إلا برحمتك، يا الله إغفر لنا، ورحمنا

                      رمضان كريم




Akramakallahu Sufi, Kasha Zamanka Ka Huta! Domin a Tafiyarnan babu waige.

 ....Da fatan Ansha Ruwa Lafiya ✓


محمد مصطفى
the2brothers

0 comments:

Post a Comment