
AMFANIN AZUMI GA LAFIYA!
Azumi, kamar yanda muka saba, shi ne kamewa daga cin abinci ko shan wani abu har zuwa wani lokaci. Wannan ‘literal definition’ kenan. Wasu na yin Azumi bisa al’ada ne, yayin da wasu kuma ke yin shi a matsayin Ibada; sai dai kuma bai tsaya iya nan ba kawai, domin yana da matukar amfani ga lafiyar dan Adam.
An raba azumi zuwa kala biyu ne a lafiyance. Na farko ‘Intermittent fasting’ shi ne irin wanda muka sani, mutum...