
Alhamdulillah masha Allah! Muna qara yiwa Allah godiya daya kawo mu wannan lokaci, wanda gashi daya daga cikin Yaran Shagon Dom-Domty mai suna Hassan Musa ya samu qaruwa na bude sabon shago acikin kasuwar Gombe.Muna farin ciki tare kuma da addu'ar Allah ya Sanya albarka aciki. Allah ya Sakawa me gidanmu Alh. Malam Abdullahi Hassan Dom-Domty da alkairi. Muna rokon kuma Allah ya qara masa lafiya da...