Responsive Ads Here

Thursday, July 20, 2023

Blood Pressure

 YANDA ZAKA FAHIMCI LOW BP: 


🛑 Dangerous Low BP = 50/33mmhg


⛔ Too Low BP = 60/40mmhg


⚫ Low BP = 90/60mmhg


🔵 Normal BP = 120/80mmhg 



Blood Pressure dai Yana daya daga cikin mahimman ababe da ake anfani dasu ga kowane Majin Yaci, ga kowace irin lalura, duk wata Matsala da jiki sai hadu da ita tana alaka da Blood pressure idan aka fahimci Ainahin aikin zuciya da kuma anfanin zuciya a jikin Dan Adam.


Mu rika anfani da Blood pressure yayin Dora Majin Yaci Akan kowane irin treatment.


WAI KUNSAN ABABEN DA SUKAFI KAWO MATSALA TA LOW BP KUWA?


Ababen dake haifar da Low BP nada yawa sannan dasu ake anfani abi daya bayan daya har a tabbatar da wanene daga ciki yanda za a magance matsalar cikin sauki.


Ababen dake yawan haifar Mana da Low BP sun hada:-


1- Ciki Shigar ciki.


2- Karancin anfani da Sandarin Gishiri.


3- Zubar jini.


4- Matsalolin Zuciya.


5- Rashin anfani da wataccen abinci da tsaftar muhalli.


6- Bushewar jiki ko yamushewar fata


7- Yunwa ko cutar Yunwa.


8- Karancin aikin zuciya.


9- Rashin isashshen Jini.


10- Matsalolin Endocrine System


11- Cutuka da kwayoyin Cuta ke haifarwa wato Septicemia.


12- Akwai Allergic Reaction.


Duka wadannan ababen nada alaka Low BP, Ba a taba gane wani ko wata nada wannan matsalar sai anyi anfani da Abun Awon BP wato BP apparatus. 


       ☆via-the2brothers-links☆

You Too Can Do It!

          #Dom-Domty tv

Every Destiny Has A Code And That's The Secret Of Their  Success.




Stop Talking Too Much. 

Stop Talking About Everything. 



Tips On The Rules Of Living With People:

1. When you meet young people - INSPIRE THEM.

2. When you meet children - EDUCATE THEM. 

3. When you meet old people  - HELP THEM. 

4. When you meet wise people - STUDY THEM. 

5. When you meet good leaders  - HONOUR THEM. 

6. When you meet foolish people  - AVOID THEM. 

7. When you meet humble people - TREASURE THEM. 

8. When you meet arrogant people  - IGNORE THEM. 

9. When you meet gracious people  - EMULATE THEM. 

10. When you meet aspirational people  - ELEVATE THEM. 

11. When you meet strong people  - SUPPORT THEM. 

12. When you meet godly people  -  BLESS THEM. 

13. When you meet elderly people  - RESPECT THEM. 

14. When you meet weak people  - STRENGTHEN  THEM. 

15. When you meet hard working people  - ENCOURAGE THEM. 

16. When you meet kind people  - ESTEEM THEM. 

17. When you meet honest people  - PROMOTE THEM. 

18. When you meet virtuous people  - REWARD THEM. 

19. When you meet evil people  - EVADE THEM. 

20. And in all situation watch - Pray And Wish Everyone Well. 


        ☆via-the2brothers-links☆

Wednesday, May 31, 2023

 KAMUN LUDAYIN JEMAGE

30-05-2023



....A yau mun garzaya sahar sadar da zumunta ta Facebook domin duba da irin sharhi da al-ummar kasa keyi gameda sauyi na sabon gomnati da akayi, ga kadan daga cikin abinda muka sa mo muku.


Hazbiya ta dafa ƙawarta Kurciya ta ce "Jiya fa an sha shagalin rantsuwa, yau da safe ina farkawa abin da na fara tunawa shi ne, yanzu fa mun bar mulkin Babba-da-jaka mun koma mulkin Jemage, lallai duniya na gudu!"


Kurciya ta yi murmushi sannan ta ce "Dama ai duk girman gona akwai kunyar ƙarshe, yanzu dai Jemage ne ya karɓi ragamar tafiyar da mulkin dajin nan, Allah ya yi jagora"


Kanari da ke gefe ta amsa da "Ameen! Sai dai ni a bayanan da Jemage ya yi jiya, sun yi ma'ana amma maganar gaskiya tallafin nan da ya ce zai cire ya tsaya mun a rai!"


Hazbiya ta ce "Ni ma haka, amma ya ce don a samu isassun kuÉ—aÉ—e ne don ai aiwatar da ayyuka masu muhimmanci ne, sannan kuÉ—in tallafin ma an ce su shirwa ne ke cinyewa da daÉ—ewa"


Tattabara wadda tunda aka fara zance ba ta ce kanzil ba, ta ƙuta ta ce "Ni tsoro na, kar su shirwa su zagaye su cinye kuɗaɗe ayyukan, kun ga kenan an yi biyu babu, ba tallafi babu ayyuka, Allah ya tsare!"


"Ƙwarai kuwa, sannan na ji Jemage ya naÉ—a muÆ™amai har uku, amma duk Æ´an'uwansa ya naÉ—a, an ce babu tsuntsu ko É—aya, kar fa Jemage ya yi koyi da  Babba-da-jaka?" Kurciya ta faÉ—a cikin sassanyar murya.


Gado ya É—aga murya ya ce "Allah dai kar ya maimaita mana mulki irin na Babba-Da-Jaka, an sha gwagwarmaya fa jama'a, mu dai taya Jemage da addu'a, Allah ya ba shi ikon sauke nauyi"


"Ameen!" Tsuntsaye su ka amsa.



An hango Babba-da-Jaka na ba da umarni da a ƙaro na'urar sanyaya sheƙa, a tsohuwar sheqarsa !

Duniya Kenan.

              ☆via-the2brothers-links☆

Wednesday, March 29, 2023

Dom-Domty Branch

          Alhamdulillah masha Allah! 



Muna qara yiwa Allah godiya daya kawo mu wannan lokaci, wanda gashi daya daga cikin Yaran Shagon Dom-Domty mai suna Hassan Musa ya samu qaruwa na bude sabon shago acikin kasuwar Gombe.



Muna farin ciki tare kuma da addu'ar Allah ya Sanya albarka aciki. 

Allah ya Sakawa me gidanmu Alh. Malam Abdullahi Hassan Dom-Domty da alkairi. Muna rokon kuma Allah ya qara masa lafiya da yalwar arziki. Wanda wannan dama ba shine karo na farko ba, akwai sauran yaran shago da Dom-Domty ta yaye kamar su:

Adamu Muhammad Hassan (kyali)

Abbakar Usman Hassan (small)

Wanda suma duk sunada shago yanzu acikin kasuwar, sai kuma Muhammad Sageer Yayari da kuma Mustapha Abdulmumini da Hassan Musa.



A karshe muna mika gaisuwa ga babban mai gida wato Alh. Adamu Hassan Bamatsala, da kuma karamin mai gida Alh. Salisu Hassan.

Muna fatan Allah ya qaro lafiya da kuma yalwar arziki mai albarka.



Sunday, March 26, 2023

Ramadan Kareem

 Alhamdulillah Masha Allah!

Barka da Shan Ruwa/Buda Baki 


Dom-Domty Medicine Store: keyi muku barka da warhaka da fatan ansha ruwa lafiya, tare kuma da addu'ar Allah ya karba mana ibadunmu.

Muna rokon Allah ya samu acikin 'yantattun bayinsa daya gafartawa acikin wannan wata mai alfarma na Ramadan.   

Har wala yau Dom-Domty na marhaban ga dukkanin customers nata da kuma masu sayen daya ko sari zasu samu Ramadan Discount insha Allah.


...Come Ones, Come all 

You are welcome!

Saqo daga: Abbakary P.A Bamatsala 


Tuesday, January 24, 2023

Breaking News

 ....from Dom-Domty.


We here by wish to inform our esteemed customers  that Dom-Domty Medicine Store will stop collecting old Naira notes for any transaction as from today 11:59pm.


Dom-Domty Medicine Store na sanarda kostomominta cewa, zata daina karban tsofaffin Kudi daga gobe laraba 11:59 pm.

A sabida haka muna masu baku hakuri kan dukkan wani takura da zaku iya fuskanta a dalilin haka.

Sa Hannu: Abbakary P.A Batsala.


               ☆via-the2brothers-links☆

Sunday, January 1, 2023

New Year Message

 ....time is going, Now it's 

             Dom-Domty @2023.

Sakon Taya Murna da kuma Jaje daga Dom-Domty.


Alhamdulillah may Allah sub-hanahu wa ta'ala make this year better than the previous one.


A zahirin gaskiya kwanakinmu suna raguwane a yayinda shekarunmu kuma yake qaruwa. To saisa ya zamto murna da jaje.

Allah ya Kara aramana dama dazamu sake kusantarshi  domin yamana gata daya sake samu cikin Wanda zamu ga sabuwar shekara  

Daga karshe muna fatan Allah ya sa munshigo a sa'a. Muna rokon Allah ya hadamu da alkairin dake cikin wannan shekaran  Kuma muna rokon Allah ya karemu da sharrin dake cikinsa Allah yadatardamu alkairi yasa yanda muka ga farkonsa lafiya yasa muga karshensa lafiya.


Muna yiwa kowa fatan alheri, Bissalam.