
LASSA FEVER
Lassa fever ( haemorrhagic fever) : cuta ce da akan dauketa ta hanyar idan abinci ko abin sha ta gurbata da fitsari ko kashin bera irin ta jeji, kwayar cutar Lassa Virus ce take kawo shi.
Sauran hanyoyin kamuwa da cutar sun hada da cudanya da wanda ke dauke da cutar.
Haka kuma jami'a da mai dauke da cutar na iya jawo wannan cutar ta Lassa fever.
Bayan mutum ya kamu da cutar alamomin cutar kan fara bayyana daga kwanaki biyu zuwa...