Responsive Ads Here

Tuesday, December 10, 2024

Kullu Nafsin Za'iqatul Maut !

 Inña Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji un!

....Haqiqa wannan Jarrabawa da girma take (Allah kasa mu iya cin jarabawar)




Uwace/Yaya Abin Koyi Ga Sauran 'Yan-uwa !

....Bayan daukan dogon lokaci ina riqeda da alqalami cikin jimami ina tunani akan ta ina ya kamata na fara batu akan baiwar Allah nan,
Sannan na rasa akan wani fanni zan dauka nayi rubutu akai, gashi kuma ya zame min dole na rubuta wannan tarihin domin taci gaba da wanzuwa acikin zuqatanmu na har abada!

Ataqaice dai babban abinda muke fata ga dukkan wanda Allah ya bashi ikon ganin rubutun shine ya dinga sakata a addu'a (Allah ya qara jaddada rahama a gareta ya kuma sadata da Sayyida Fadima Salamullahi alaiha).


            A Madadin Dom-Domty Family 
Wannan zai zama kamar gabatarwane, insha Allah za aci gaba da rubutun.

via-the2brothers-link 

Tuesday, September 10, 2024

Salisu Musa's Wedding

       Bismillahir-Rahmanir-Rahim 

         Alhamdulillah 


A Yau ma Dom-Domty Na Mai Farin Cikin Gayyatan 'Yan-uwa Da Abokai Zuwa Wajen Addu'ar Daurin Auren Salisu Musa.


Wanda insha Allah Za ayishi Kamar Haka:

🚘 RANA: Juma a (13 Satumba, 2024).

LOKACI: 1:15pm.

🕌 WAJE: Masallacin Juma a Kasuwar Fanfo, Pantami Gombe. 

Allah Ya Bada ikon Halarta Ameen. 




Signed:

  via-the2brothers-links 

Thursday, August 15, 2024

Reminder

            via-the2brothers-links 

          Dom-Domty @2024



































Saturday, March 30, 2024

Ramadan Kareem

 Assalamu alaikum....


As we get closer to saying farewell to the month of Ramadān, Dom-Domty Medicine Store want to specially make this du'a for you.


May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى record your name amongst those who will be forgiven. Ameen .


May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى accept all your Du'as and widen your Rizq with lots of Barakah. Ameen .


May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى  grant you the strength to fulfil your obligations to the best of your ability and confirm your entry into the highest rank in JANNAH by HIS Mercy. Ameen .


May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى  remove all your difficulties and ease all your tasks. Ameen .


May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى answer from *HIS* infinite mercy, all that you need and ask for, from the dreams of your heart to the prayers on your lips, to every expectation and aspiration you have that He is pleased with. Ameen.


May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى  protect and guide you; and keep you safe from all calamities and save you from the punishment of the grave and the Hellfire. Ameen .


May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى grant you success and elevate your status in this world and the Hereafter. Ameen.

 


               Ramadan Mubarak 🌙

    via-the2brothers-links 

Tuesday, January 30, 2024

Hassan's Wedding Invitation:

              Alhamdulillah Masha Allah 


Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah Wa Barkatuhu


Muna Masu Farin Cikin Gayyatan 'Yan-uwa Da Abokai Zuwa Wajen Daurin Auren Malam Hassan Musa.



Wanda Insha Allah Za ayi Kamar Haka:

Rana: Ranar Juma a.

Kwanan Wata: 16-02-2024.

Lokaci: 2:30pm 

Wuri/Waje: Kumbiya Kumbiya Layin Dogon Dabino, Gombe. 

Domin Karin Bayani A Tuntubi Sale Ozil (Kirjin Bikin) 081 69 92 50 51.



Allah Ya Bada ikon Halarta Ameen. 

A Madadin Yaran Shagon Dom-Domty 

Eh P.A ne Yabada Umurni A Daura Sanarwar🤷‍♂️

Thursday, July 20, 2023

Blood Pressure

 YANDA ZAKA FAHIMCI LOW BP: 


🛑 Dangerous Low BP = 50/33mmhg


⛔ Too Low BP = 60/40mmhg


⚫ Low BP = 90/60mmhg


🔵 Normal BP = 120/80mmhg 



Blood Pressure dai Yana daya daga cikin mahimman ababe da ake anfani dasu ga kowane Majin Yaci, ga kowace irin lalura, duk wata Matsala da jiki sai hadu da ita tana alaka da Blood pressure idan aka fahimci Ainahin aikin zuciya da kuma anfanin zuciya a jikin Dan Adam.


Mu rika anfani da Blood pressure yayin Dora Majin Yaci Akan kowane irin treatment.


WAI KUNSAN ABABEN DA SUKAFI KAWO MATSALA TA LOW BP KUWA?


Ababen dake haifar da Low BP nada yawa sannan dasu ake anfani abi daya bayan daya har a tabbatar da wanene daga ciki yanda za a magance matsalar cikin sauki.


Ababen dake yawan haifar Mana da Low BP sun hada:-


1- Ciki Shigar ciki.


2- Karancin anfani da Sandarin Gishiri.


3- Zubar jini.


4- Matsalolin Zuciya.


5- Rashin anfani da wataccen abinci da tsaftar muhalli.


6- Bushewar jiki ko yamushewar fata


7- Yunwa ko cutar Yunwa.


8- Karancin aikin zuciya.


9- Rashin isashshen Jini.


10- Matsalolin Endocrine System


11- Cutuka da kwayoyin Cuta ke haifarwa wato Septicemia.


12- Akwai Allergic Reaction.


Duka wadannan ababen nada alaka Low BP, Ba a taba gane wani ko wata nada wannan matsalar sai anyi anfani da Abun Awon BP wato BP apparatus. 


       ☆via-the2brothers-links☆

You Too Can Do It!

          #Dom-Domty tv

Every Destiny Has A Code And That's The Secret Of Their  Success.




Stop Talking Too Much. 

Stop Talking About Everything. 



Tips On The Rules Of Living With People:

1. When you meet young people - INSPIRE THEM.

2. When you meet children - EDUCATE THEM. 

3. When you meet old people  - HELP THEM. 

4. When you meet wise people - STUDY THEM. 

5. When you meet good leaders  - HONOUR THEM. 

6. When you meet foolish people  - AVOID THEM. 

7. When you meet humble people - TREASURE THEM. 

8. When you meet arrogant people  - IGNORE THEM. 

9. When you meet gracious people  - EMULATE THEM. 

10. When you meet aspirational people  - ELEVATE THEM. 

11. When you meet strong people  - SUPPORT THEM. 

12. When you meet godly people  -  BLESS THEM. 

13. When you meet elderly people  - RESPECT THEM. 

14. When you meet weak people  - STRENGTHEN  THEM. 

15. When you meet hard working people  - ENCOURAGE THEM. 

16. When you meet kind people  - ESTEEM THEM. 

17. When you meet honest people  - PROMOTE THEM. 

18. When you meet virtuous people  - REWARD THEM. 

19. When you meet evil people  - EVADE THEM. 

20. And in all situation watch - Pray And Wish Everyone Well. 


        ☆via-the2brothers-links☆