Responsive Ads Here

Thursday, October 7, 2021

....Such is Life!

via-the2brothers-links

Masha Allah! Shukran lillah!



Happiness is always a choice. You can't wait for circumstances to get better. You have to create your own good fortune. So look for ways to be happy every day. You learn more from failure than successDon't let it stop you. failure builds character.



Akramakallahu Malam Auwal Sufy da almajiransa.๐Ÿ˜œ



Yallaboi Abbakary P.A Bamatsala.


Hassan Musa.


Muhammad Garba (baba).

Abubakar Usman Hassan.


Mustapha Abdullahi (Jimne kilefa).

Mustapha Mahmoud Adam (Garkuwa).

Auwal Abubakar (Boxy).

Akramakallahu Manyan Sufaye๐Ÿ˜‰

Abubakar Hassan Brown (Dakare). 

Alh. Salisu Hassan (Khausar Med. Store).

Auwal Muhammad Maigari.

Hashimu Musa (kwaro).

Yallaboi Masu Jimnekilefa.

Ammar Abubakar (Madugu).

....Sannan muna mika gaisuwarmu ga sauran 'yan-uwa da abokai wadanda bamu samu damar sako hotonsu/ambatarsu ba, Allah yabar xumunci.๐Ÿ™

Don't always be a worried person, but most time, be a concerned person. Because a worried person sees a problem, but a concerned person solves a problem. Remember, the finger that wipe your tears during a hard times is greater than thousands hands that clapped for your success. Always look back and see where you are coming from.

God protects us!



Tuesday, September 7, 2021

Kwarangwal (skeleton)

Abubuwan Ban Mamaki 15 Gameda Kwarangwal:


 Kwarangwal shine jerin kasusuwan jiki kuma ginshikin dake rataye da dukkan sassan jiki.



1. Akwai ฦ™asusuwa daban-daban har guda 206 a jikin mutum. 

2. Jarirai sun fi manya yawan ฦ™asusuwa, a yayin da manya ke da ฦ™asusuwa guda 206,  jarirai na da ฦ™asusuwa kusan 270, inda yawansu zai ษ—inga raguwa yayin girmansu saboda haษ—ewar wasu daga cikin ฦ™asusuwan har su zama dai-dai da na manya.

3. Fiye da rabin ฦ™asusuwan ฦ™warangwal — ฦ™asusuwa 106, suna nan a tattare a hannaye, tsintsiyoyin hannu, da kuma tafukan sawu.

4. A tafin sawu ษ—aya kawai, akwai ฦ™asusuwar har guda 26.

5. Hannu haษ—i da tsintsiyar hannu na ษ—auke da ฦ™asusuwa har guda 27.


6. ฦ˜ashin cinya shi ne ฦ™ashi mafi tsayi kuma mafi ฦ™wari a jikin mutum.

7. ฦ˜ashi mafi ฦ™anฦ™anta kuma mafi ฦ™arancin nauyi shi ne ฦ™ashin 'stapes' da ke tsakiyar cikin kunne, ษ—aya ne daga cikin ฦ™asusuwa uku da ke tsakiyar cikin kunne da ke temaka wa wajen sarrafa sauti.

8. ฦ˜asusuwa na gama tsayin ne bayan balaga zuwa wajejen shekara 25, amma kauri, nauyi da ฦ™warin ฦ™ashi za su ci gaba da caccanzawa tsawon rayuwa.

9. ฦ˜ashin 'hyoid' shi ne ฦ™ashi ษ—aya tak da bai jingina da wani ฦ™ashi ba. Wannan ฦ™ashi mai sifar "V" na nan tsakanin maฦ™ogaro da tushen harshe.

10. Muhimman sinadaran ginin ฦ™ashi sun haษ—a da kalsiyam (calcium), fasfaras (phosphorus), sodiyam (sodium) da sauransu. Don haka cin abincin da ke ษ—auke da waษ—annan sinadarai na temakawa wajen gina ฦ™ashi.

11. Kamar yadda ฦ™warangwal ya zama ginshikin jiki, haka nan tsokokin jiki sune ke samar da ฦ™arfi / yunฦ™urin da ke motsa sassa ko gaษ“ษ“an jiki.

12. ฦ˜warangwal na samar da kariya ga muhimman sassan jiki kamar ฦ™waฦ™walwa da ke ฦ™unshe cikin ฦ™oฦ™on kai, laka da ke ฦ™unshe cikin kwaroron ฦ™ashin gadon baya, ฦ™wayar ido da ke cikin gurbin ido da kuma zuciya da huhu da ke cikin kejin haฦ™arฦ™ari.

13. Dogayen ฦ™asusuwan ฦ™warangwal da ke ฦ™unshe da ษ“argo a cikinsu na daga cikin sassan jiki da ke samar da ฦ™wayoyin jini.

14. Kusan rabin karayar da take afkuwa ga manya na faruwa ne a ฦ™asusuwan damatsa, wato dantsen sama ko na ฦ™asa.

15. Nauyi, ฦ™wari da aikin ฦ™ashi na samar da ฦ™wayoyin jini duk suna ฦ™aruwa da motsa jiki / atisaye akai-akai, kamar yadda suke raguwa da rashin motsa jiki / atisaye.

#ฦ˜warangwal
#HumanSkeleton

Monday, March 22, 2021

Gayyatar Daurin Aure

 Wedding Invitation!

......Ranar da muketa jira sai gashi ta zo!




Muna farin cikin gayyatar 'yan-uwa da abokai zuwa wajen Daurin auren; Malam Auwal Usman wanda muke kira da suna (Sufy) da Kuma amaryarsa Aishatu Muhammad wacce akafi sanida (Ummi)

Wanda Za'ayi Kamar haka:

Rana: Juma'a

Kwanan wata: 26-03-2021

Lokaci: 2:30pm

Waje: Pantami yamma da hurumin Da'u, kusa da gidan su zakiru ajijjiga.

Allah ya bada ikon halarta!


Sanarwa daga almajiran Sufy tareda da Dan aikan yaran shago wato Sale ร–zil........



Don't forget Reception follow immediately after the wedding!

Ehe sabida a bikin Sufy baza muyi wasa da harkan gwazi ba!






....muna bada hakuri, a biyomu bashi zamu daura hotunan bikin daga Baya.

Signed: the2brothers

Saturday, August 1, 2020

Happy Juma'a & Eid Mubarak!

Taqabbalallahu Minna wa Minkum!

Favour of Allah is limitless and unlimited, His grace is immeasurable, His power has no boundary. May his endless blessing be showered on you forever!
During this special day, Allah replaced Isma'il with a Ram for prophet Ibrahim. May He replace your sorrow with joy, happiness, love, warmth and good health.
Wishing that Allah accepts your good deeds and sacrifices, alleviate your suffering and forgives your transgressions!

Sunday, June 28, 2020

Lafiya Uwar Jiki....

HANYOYIN KARA LAFIYA DA GINA JIKI:


Lafiyar jiki abu ne da kowa ke bukata domin kuwa masana kiwon lafiya sun yi kididdiga akan cewa, da yawa daga cikin cututtukan dake kama jikin dan Adam su na bayuwa ne dangane da irin cimarsa.
Idan mutum ya kauracewa da yawa daga cikin nau'ukan abinci da ake sarrafasu a kamfanunnka, kama daga kifin gongoni zuwa lemuka na gongoni, to tabbas zai tsarkeke lafiyar jikinsa daga sunadaran calories.
Wannan sunadaran na calories su na da tasiri kwarai da gaske wajen karya garkuwar jikin dan Adam, domin kuwa su na jefa sassa daban-daban na jikin dan Adam cikin hadarin kamuwa da cututtuka.


Ga jerin hanyoyi 6 da za su kara habaka lafiya da gina jikin dan Adam:

1. Yawaitar amfani da kayan hatsi irinsu; gero, dawa, acca, masara, uwa uba alkama, domin kuwa su na kara karfafa karfin jikin dan Adam da kuma bayar da kariyar cututtuka irinsu, ciwon zuciya, ciwon sukari da kuma ciwon daji.
2. Amfani da 'Ya'yan itatuwa da ganyayyaki:
3. Rage amfani da gishiri da kuma sarrafaffen sukari.
4. Ana bukatar mutum ya yawaita shan ruwa domin masana kiwon lafiya sun bayyana cewa ruwa ba ya taba yin yawa a jikin dan Adam saboda irin bukatuwar jiki ga ruwa.
5. Kauracewa barasa da sunadarin Caffeine, wannan sunadarin ana samun shi a cikin lemo na Coca Cola da kuma Nescafe.
6. Rage amfani da nama da kwai na kajin gidan gona, domin kuwa sinadaran gina jikinsu ba daya yake da kajin hausa ba. Saboda haka ga mai bukatar sunadarin Protein a jikinsa, akwai irinsu gyada, gujjiya da kuma wake da suke kunshe da wannan sinadarai.


....wannan rubutu dai saboda Sufi akayishi bisa ga la'akari da himmarsa, karamarsa, gami-da.......
Tafiyayyune kawai zasu gane sauran batun, banda waigaggu!



Signed:
thรช2brรธthรซrs

Ciwon Baya/Back pain

Barkan mu da warhaka, A yau zamuyi batune Akan:
 CIWON BAYA (backache/Back pain) 


Kafin mu san mene ne ciwon baya da yadda yake aukuwa, ya kamata mu san ya shi gadon bayan yake. Gadon baya: ya hada da sandar kasusuwan baya, da wasu fayafayin da suke tsakankanin su kasusuwan, sai kuma naman da ya lullube shi, da kuma jijiyar laka ta gadon baya da ke cikin shi sandar kashin. Dukkanin wadannan abubuwa da aka lissafa wato da lakar, da kashin da tsokar duk zasu iya jin ciwo, susa ciwon baya. Kuma ana jin ciwon ne a tsakiyar baya daga kasan hakarkari (awazzu) zuwa kugu, domin duk zafin da akaji a gefe ko kwibin wannan wuri ba sunan shi ciwon baya ba, watakil koda ce ko wani abun daban.


 Ciwon Baya (Back pain):- ba karamar matsala ba ce, domin kusan a kullum sai anje asibiti a kanta. Kusan an kiyasta cewa kowane mahaluki zai samu (ko ma ya taba samun) ciwon baya ko da sau daya ne a rayuwa, a wasu da dama kuma ya zauna yaki tafiya. Mukan samu ciwon baya ne yayin da muka dauki abu mai nauyi, ko muka buge, ko muka murda bayan da karfi ba tare da mun sani ba, kamar a fagen wasanni ko wata cuta ta taba shi. (I.Y.Y.) YAWAN FITSARI (Polyuria)!!!
Akwai abubuwa da dama da kan iya kawo yawan fitsari, tun daga canjin yanayi, zuwa yawan shan ruwa ko kayan shaye-shaye, zuwa samun juna biyu zuwa rashin lafiya zuwa magunguna. Yawan fitsari na faruwa yayin da mutum ya ga cewa yawan zuwa makewayinsa domin fitsari ya karu, ko yawan fitsarin da ke zuba ya karu ko da ba samu karuwar zuwa bayan-gidan ba. Canjin yanayi daga na zafi zuwa na sanyi zai iya kawo yawan fitsari. Yawa a nan na nufin zubar fitsari mai yawa ba kadan ba. Yawan shan abubuwa masu ruwa ma kan iya kawo irin wannan yawan. Mai juna biyu ma da ya fara girma za ta rika jin fitsari a kai-akai saboda mahaifa na danno mafitsara. Sai Rashin lafiya. Ana ganin shigar kwayoyin cuta mafitsara kan iya sa yawan fitsari, amma a nan yawan na nufin yawan jin fitsarin, don ko an je ba a ganin yana zuba da yawa. Wani ciwo mai kawo irin wannan alama kuma shi ne na kumburin prostate a maza wadanda suka manyanta. Sai matsalar ciwon suga, wadda ita kuma za ta iya kawo yawan yin fitsari a kai-akai, kuma mai yawa ba kadan-kadan ba. Sai matsalar ciwon koda, ita ma za ta iya kawo yawan fitsari kafin daga baya ya dauke a wasu lokutan. Daga karshe sai wasu magunguna. Magungunan da akan ba wasu wadanda ruwa ya taru a jikinsu kamar masu hawan jini misali ko masu ciwon hanta, kan iya sa yawan fitsari. Akwai wasu na gargajiya ma wadanda mutum kan saya ya sha haka nan a titi, su ma za su iya kawo yawan fitsari. Don haka duk wanda yake da alamomin yawan fitsari ba na canjin yanayi ko na shaye-shaye ba yana da kyau ya je a duba shi, in ta kama ma a yi masa gwaje-gwaje don a tantance matsalar.


ME YAKE KAWO CIWON BAYA? 

Abubuwan da kan kawo ciwon baya sun hada da: 
1. Yawan shekaru: Wato girma ko tsufa. Wannan shi ne kan gaba wajen kawo ciwon baya, domin da wuya yara suyi. An fi ganin ciwon baya a dattijawa da tsofaffi wadanda bayansu ya riga ya fara rauni, ko kasusuwan suka riga suka fara zaizayewa saboda karancin ma’adinai irinsu Vitaman na rukunin D da Calcium. Don haka idan yawan shekaru ne ke kawowa mutum ciwon baya sai an hada da magungunan bitaman da motsa jiki ta hanyar gashi wato Physiotherapy kafin abin yayi sauki.

2. Sai kuma kiba: Wadda kan kara wa gadon bayan nauyi, ta yadda tsokar da kashin da kushin din duk za su kasa samun sakewa. Mai wannan matsalar idan ba rage kibar ya yi ba, ba zai daina samun matsalar ba komi magani.

3. Gado: Akwai kuma wadanda akan haifa da karkataccen kashin gadon baya, kamar kusumbi ko doro ko dai wani rashin daidaito na kashin bayan wanda kan iya sa yawan ciwon bayan. Shi wannan idan aka gano hakan ne, yawanci tiyata ake a mikar da lankwasar.

4. Yawan aiki a tsaye ko a duqe ko a zaune na tsawon lokuta, zai iya sa tsokar jikin kashin ta gajiya. Kai a wasu lokutan ma irin wannan kan iya sankarar da baya na dan wani lokaci. Yawan motsa jiki kan iya magance ciwon baya a masu irin wannan Yawan motsa jiki kan iya magance ciwon baya a masu irin wannan matsala.

5. Yawan daga kayan nauyi: Mutane masu aikin daga kayan nauyi sun fi kowa samun hadarin zamowar kushin din da ke tsakankanin kashin gadon baya. Idan mutum zai daga nauyi ko da ruwan wanka ne kada ya daga a duqe, sai daga tsugune. Don haka ne ma kuma ga masu sa leburori aiki su rika bin ka’idojin aiki, ta hanyar basu kayan daukar nauyi na zamani da inshorar lafiya ga wadannan.

6. Buguwa ta hatsari: Wadda zata iya kuje tsokar ko ta sa karayar kashin, ko ta sa kashin ya matse lakar, ko ta sa kushin-kushin din tsakankanin su zamo. Don haka idan mutum ya taba buguwa a baya yana cikin hadarin samun ciwon baya.

 7. Tsayi: An tabbatar da cewa wadanda suke da tsayi sosai sunfi sauran mutane yawan samun ciwon baya. Don haka idan kina da tsayi sosai za ta iya kasancewa shine.

8. Ciwon Sanyin kashi: Ga mai ciwon sanyin kashi wanda yafi kama yatsu da gabobin hannu ko na gwiwoyi, za a iya rashin dace ya tabo har gadon baya. Don haka ba abin mamaki bane mai ciwon sanyin kashi ya ji bayansa ya fara ciwo. A irin wannan magungunan sanyin kashin kan iya sawa na bayan ma ya lafa.

9. Yanayin Wurin Kwanciya: Da yake kwanciyar barcin dare na daukar lokaci mai tsawo a kowace rana, yanayin kwanciya kan iya sa ciwon baya. Mutumin da ke kwana kan tabarma ba daya yake da mai kwana kan katifa ba, kuma katifar ma kowa yasan hawa-hawa ce. Gadon baya bai cika son kwanciya a wuri mai tauri da laushi sosai ba, ya fi son tsaka-tsaki, wato katifa maras tauri sosai, kuma maras laushi sosai. Da yake kin ce sai lokacin kwanciya kike samun ta’azzarar ciwon ya kamata ki nemi irin wannan.

10. Ciwon TB: Ciwon tarin fuka na TB kan iya barin huhu (suhe) ya tabo kashin gadon baya. Bayan huhu dama wuri na biyu da akafi ganin ciwon (suhe) tarin fuka shine kan kashin gadon baya. Don haka ba abin mamaki bane mai tarin fuka ya ji ciwon baya. Ga mai tarin fuka wanda ke shan magani, duk lokacin daya ji ciwon baya kwana daya, kwana biyu ya ki tafiya dole ya je a duba bayan sosai. Ban da wannan kwayar cuta ta TB akwai wasu kwayoyin cutar da kan iya biyo jini ma su kama kashin gadon baya.

11. Ciwon Daji: A lokuta da dama masu matsalar ciwon daji kona ina ne kan samu ciwon baya, domin ciwon daji kan bi jini ya hau kan kasusuwa. Ciwon daji ko na nono kona bakin mahaifa ko na hanji ko na huhu, ko na mafitsara duk sun fi tafiya kashin gadon baya.

12. Al’ada da samun juna biyu da karin mahaifa: a wasu mata su kuma lokutan al’ada ne kawai kan kawo musu ciwon baya maimakon ciwon mara ko na kugu. Samun juna biyu ma idan cikin ya haura watanni biyar zai iya danne kashin gadon baya asamu jin zafi. karin mahaifa ma wato fibroid kan iya jawo irin wannan. Idan mutum nada ciwon baya matsananci, ya duba duk wadannan abubuwa da aka lissafa ya kasa gano dalili, kai ko da ya gano dalili, yana da kyau kuma ya ziyarci likita inda za a duba shi a bashi magunguna. Idan abun bai tafi ba, in son samu ne a je babban asibiti kamar asibitin kashi, inda za a fara yimasa hotunan baya na d-ray da ma na zamani irinsu MRI idan ta kama, da ma sauran gwaje-gwajen jini. A lokacin ne za a gano ainihin musabbabi matsalar kafin a zo maganar magunguna, a wasu lokutan ma maganar tiyata ce.
 Wannan shine Allah ya bamu alkhairan dake cikin wannan rana !


.....domin samun ingantattun maganin ciwon baya na kwarai kuma, sai a garzayo Shagon Dom-Domty (medicine store).....



Signed:
thรช2brรธthรซrs

Sunday, March 1, 2020

Happy Weekend (3)

Random Short Jokes Of The Day That Will Crack Your Ribzz





1. When I was in primary school, I never knew the Nigerian national anthem was in English language.
Back then, it used to be like: 

“Araiz oh compamshown

Najeriya skolobey

Tusa awa fadaslan

witlo an sley anfe

Dale bo of awahirosfa

Shaleba vi inves

Tusa tusa awa mayt

Worle shobon in frido

Pis an yuniti”

Hehehe, don’t laugh at me, I know u also sang it like that.


2. When we were growing up they used to tell us that education is the key๐Ÿ—to success

Now we went to school, graduated, got the key? And only to find out that the government has CHANGED the padlock.




3. Beat a Nigerian kid, console him with biscuits, then ask him “who beat you”? He points ๐Ÿ‘‰๐Ÿปat another person. 

That is how bribery and corruption started in Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ?


4. I think my iPhone is not working, I press the home button and I'm still at school 
Hahahah!

5. Imagine you go to the drug shop to buy poison to kill your self,
But you still wait for your change.... Are you serious?

6. Arsenal is like a student with a beautiful handwriting. But false answer!

7. Once you are 25 years, So you don't have to set an alarm.... 
Your problems will wake you up!



8. Dear mosquitoes i know biting is your job, 
But is singing necessary ?

9. No matter how good love messages are they,
Can't be compared to a bank alert...

10. In Africa we dont change batteries...
We slap the Remote control until it starts to behave...๐Ÿคฃ

11. You can't be born on February and be normal, 
The month itself is not complete

12. Women will always tell you that men can cheat and tell lies, but they seem to be forgetting that "What a man can do, a woman can do better" ...Guys are you with me??๐Ÿคฃ

13. I remember back then in 1964, we were only 3 on Facebook...
Mr Mark Zuckerberg, Mr Bill Gates and Myself. 
...Until you guys joined๐Ÿ˜ 

14. One day you will have enough money to enjoy and settle your bills and all these sufferings will end. 
Don't shout Amen, just go and work.

15. In English class, a teacher asked his student to assume they are in war and write an essay on their experiences; one student was sitting idle and the teacher walked up to him.
TEACHER: why are you not writing?
STUDENT: I was killed immediately after the war started!




....just for us to laugh small

A man was in a public transport, And wanted to see the reaction of others.... So he took his phone and dialed a number, place the phone to his๐Ÿ‘‚ear, And said in a low tune:
Baby, i can't come to you today because I'm in the same public transport with your husband....
I will call you later okey?

All the men in the bus demanded,
"Excuse me mister man!!
I want to see the number you just called Right now, it is hot and heated in the bus......

Even the driver want to know the last number the man called!
Am still there separating the fight.....
That's why i have not been very active on this platform since morning!









Signed:
the2brothers