
AYYUKA MUHIMMAI GUDA HUDU DA YA KAMATA AYI YAYIN BUDA BAKI:بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِDukkan mai Azumi yana da aiyukan da ya kamata yayi su Kafin yayi Buda Baki, aiyuka ne masu sauki, da kuma Tarin Lada:Na Farko (1) : Kafin mai Azumi ya sanya wani abu a Bakinsa, zai ce:اللهم لك صمت وعلى رزقك افطرت وعليك توكلتDuk wanda yayi wannan Addu'a kafin yayi Buda Baki, yana da Ladan dukkanin mutanen da suka yi Azumin...