Responsive Ads Here

Tuesday, September 10, 2024

Salisu Musa's Wedding

       Bismillahir-Rahmanir-Rahim          Alhamdulillah A Yau ma Dom-Domty Na Mai Farin Cikin Gayyatan 'Yan-uwa Da Abokai Zuwa Wajen Addu'ar Daurin Auren Salisu Musa.Wanda insha Allah Za ayishi Kamar Haka:🚘 RANA: Juma a (13 Satumba, 2024).⏰ LOKACI: 1:15pm.🕌 WAJE: Masallacin Juma a Kasuwar Fanfo, Pantami Gombe. Allah Ya Bada ikon Halarta Ameen. Signed:  via-the2brothers-link...