
Alhamdulillah Masha Allah Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah Wa BarkatuhuMuna Masu Farin Cikin Gayyatan 'Yan-uwa Da Abokai Zuwa Wajen Daurin Auren Malam Hassan Musa.Wanda Insha Allah Za ayi Kamar Haka:Rana: Ranar Juma a.Kwanan Wata: 16-02-2024.Lokaci: 2:30pm Wuri/Waje: Kumbiya Kumbiya Layin Dogon Dabino, Gombe. Domin Karin Bayani A Tuntubi Sale Ozil (Kirjin Bikin) 081 69 92 50 51.Allah...