
YANDA ZAKA FAHIMCI LOW BP: 🛑 Dangerous Low BP = 50/33mmhg⛔ Too Low BP = 60/40mmhg⚫ Low BP = 90/60mmhg🔵 Normal BP = 120/80mmhg Blood Pressure dai Yana daya daga cikin mahimman ababe da ake anfani dasu ga kowane Majin Yaci, ga kowace irin lalura, duk wata Matsala da jiki sai hadu da ita tana alaka da Blood pressure idan aka fahimci Ainahin aikin zuciya da kuma anfanin zuciya a jikin Dan Adam.Mu rika anfani da Blood pressure yayin...