Responsive Ads Here

Monday, March 22, 2021

Gayyatar Daurin Aure

 Wedding Invitation!

......Ranar da muketa jira sai gashi ta zo!




Muna farin cikin gayyatar 'yan-uwa da abokai zuwa wajen Daurin auren; Malam Auwal Usman wanda muke kira da suna (Sufy) da Kuma amaryarsa Aishatu Muhammad wacce akafi sanida (Ummi)

Wanda Za'ayi Kamar haka:

Rana: Juma'a

Kwanan wata: 26-03-2021

Lokaci: 2:30pm

Waje: Pantami yamma da hurumin Da'u, kusa da gidan su zakiru ajijjiga.

Allah ya bada ikon halarta!


Sanarwa daga almajiran Sufy tareda da Dan aikan yaran shago wato Sale Özil........



Don't forget Reception follow immediately after the wedding!

Ehe sabida a bikin Sufy baza muyi wasa da harkan gwazi ba!






....muna bada hakuri, a biyomu bashi zamu daura hotunan bikin daga Baya.

Signed: the2brothers