Responsive Ads Here

Sunday, June 9, 2019

Vitamins & Minerals

....Just Read & Share, Someone Would May Benefit From it!





Frequently asked questions about Vitamins
******************************************

• Deficiency of vitamin A causes dryness of skin and night blindness
• Vitamin C is also called Ascorbic Acid it prevents scurvy
• Vitamin C is also necessary for utilization of iron
• The food which contains largest amount of Vitamin C is tomato
• Cod liver oil contains Vitamin D
• Collagen is the substance that gives elasticity to skin
• Vitamin E promotes oxygenation and acts as anti aging
• Carbon dioxide we release comes from food we eat
• Vitamin B2 has what other name Riboflavin
• Fats are made of carbon, hydrogen and oxygen
• Vitamin E is called anti-aging agent
• Vitamin E helps in fertility process
• Vitamin B helps maintain normal appetite and good digestion
• Protein found in milk is Casein, in beans is Legumes, in meat is myosin and in eggs is albumin
• Water soluble vitamin are B and C and all other are fat soluble
• Vitamin A is stored as Ester in liver
• Vitamin A is found in carotene bearing plants.
• Vitamin K helps to form prothrobin (fibro gin) one of the enzymes helpful in blood clotting
• Vitamin E is necessary for iron utilization; normal reproductive function. Vitamin E is for reproduction.
• Vitamin A is found in Dairy products
• Deficiency of Vitamin A causes Night blindness.
• Too much presence of the Potassium salt in human blood increase the risk of heart attack.
• The lack of calcium in the diet causes what condition-Rickets
• Celluloses are carbohydrates.
• Milk contains lactose.
• Vitamin C is a preventor of infectious disease
• Vitamin C is also called Skin food
• Vitamin C can easily be lost in cooking and food storage
• Vitamin c hastens healing of wounds
• Vitamin capable of formation of blood is B12.



• Riches source of Vitamin D is code liver oil
• Riches source of Vitamin A is eggs.
• Deficiency of Calcium leads to rickets
• Vitamin B1 is available is yeast.
• Vitamin D is essential for calcium metabolism.
• Vitamin C can not be stored in human body.
• Scurvy, arising due to deficiency of vitamin C, it is related to Gastro-intestinal disorder.
• Sodium is necessary of nervous system.
• Ground nut has maximum protein
• Digestion of fat in intestine is aided by Emulsification
• Hair, finger nails, hoofs, etc are all make of protein
• Deficiency of sodium and potassium causes muscular cramps, headache and diahrae
• Milk contains 80% water
• Milk is a complete food.
• Cheese contains vitamin D.
• Vitamin E is for reproduction.
• Deficiency of Thiamine causes Beri Beri.
• Glucose is the source of energy for human brain.
• Major component of honey is Glucose
Three main food nutrients are carbohydrates, protein and fats. Other are vitamins and minerals
• Meat is rich in iron we need to make blood cells
Eating of coconut increases man’s mental faculties
• Food poisoning can result from the eating of too much toadstools.
• Vitamin c is also known as Ascorbic Acid.
• Celluloses are carbohydrates.
• Milk contains lactose
• Ascorbic acid is essential for the formation of bones and teeth.
• Citric acid is a good substitution for ascorbic acid in our nutrition.
• A guava contains more vitamin C than an orange
• Vitamin not stored in human body.....





Da Harshen Hausa zamu iya cewa Mineral salts na nufin wasu sinadarai masu gina jiki wadanda ake samu a cikin kusan dukan nau'o'in abinci iri-iri wadanda muke ci yau da kullum  kamar ya'yan itatuwa, ruwa, madara, nama, gishiri musammam na miya wanda aka karawa wani sinadari mai suna iodine a cikin sa da sauransu. Koda yake a wasu nau'o'in abinci ana samun irin wannan sinadari da yawa fiye da a wasu, amma akwai ire-iren wannan sinadarai a cikin abinci da dama wanda ake ci.

Amfanin wannan sinadari ga jiki

Suna taimakawa ruwan jiki gudana yadda ya kamata batare da shiga cikin aikin juna ba. Watau suna taimakawa wajen gudanar sinadarai da dama a jiki,kowanne kuma ya aikinsa yadda ya kamata,musamman sinadaran narkar da abinci na cikin ciki. Su na matukur amfani ga kowace kwayar halittar jiki watau sali da tsokoki da sauransu. A cikin wadannan sinadarai ne ake samun sinadaran tsayar da jini mai daga jiki, watau yayin da aka ji rauni.
Halitar kashi da hakora da ingancin su musamman a jiki,duk su na dogara ga ingancin wadannan sinadarai.




Sinadarin abinci mai gina jiki dangin Bitamin yana taka babbar rawa wajen ingancin abinci mai gina jiki wanda ake samu a wasu nau'o'in abincin da muke ci yau da kullum, kuma wannan sinadari kasantuwarsa a cikin jiki yana zama dole saboda tarin ayyukansa, domin samun ingancin rayuwar halittar jiki.






Rabe-Raben Sinadaran Bitamin

Masana kimiyar abinci sun kasa sinadarin Bitamin gida biyu, kamar haka :

1.Wadanda ake fitarwa daga kitse ko maiko.
2.Wadanda ake samu daga abinci mai ruwa-ruwa.

Rukunin Abinci Masu Gina Jiki Wadanda Ake Fitarwa Gaga Kitse: Bitamin A, Bitamin D, Bitamin E, Bitamin K.




    Bitamin A:
Ana samun irin wannan nau'in sinadarin abinci mai gina jiki a cikin wasu nau'o'in abinci kamar kwai, kifi, man kifi, madara, man shanu, man ja, man burodi da sauransu. Kodayake jiki ya na iya samawa kansa irin wannan sinadarin na Bitamin A idan aka ci wasu kayan rafi kamar karas, kankana manja da sauransu.

Amfanin Sinadarin Bitamin A Ga Jiki

Kasantuwar wannan sinadari a cikin jiki ya na hana kwayoyin cuta sakewa a cikin jiki ta hanyar takura rayuwarsu da duk abinda zai taimakawa jin dadin rayuwarsu a nan. Sannan samun irin wannan sinadari ya zama dole ga ingancin halittar ido, da dukkan amfanin da idon mutum ke yi. 

Misali: Gani cikin duhun dare sai da taimakon wannan sinadari. Idan kuma aka rasa wannan sinadari a cikin jini ya na iya haifar da ciwon dundumi ga Mara lafiya watau ciwon rashin gani cikin duhun dare.

      Bitamin D:
Ana samun irin wannan sinadarin gina Jiki dangin Bitamin D. A cikin wasu nau'o'in abinci kamar kifi, hanta, kitse, kwai, madara, manja da sauransu. Kuma mutane da dabbobi sukan sami irin wannan sinadari daga hasken rana wanda kan ratsa fatar jikisu ya kuma bai wa jikin wannan sinadari.

Amfanin Sinadarin Bitamin D ga Jiki.

Yana inganta wasu sinadarai wadanda ke da matukar amfani ga halittar kashi a jiki da kuma ingancin sa. Rashin wannan Sinadari a jiki yana yin sanadin wata cuta mai lalata kashin mutum, musamman yara kanana, watau ciwon gwame.

      Bitamin E:
Irin wannan nau'in sinadarin gina jiki watau dangin Bitamin E, ana samun sa ne daga wasu nau'o'in abinci kamar ganyen latas, salad, kwai, masara, gero, madara, gyada da sauransu. A wasu dabbobin an samu tabbacin cewa, rashin wannan sinadarin gina jiki dangin Bitamin E. Lalle yana hana haihuwa, koda yake bincike bai tabbatar da hakan a jikin dan Adam ba.
Amfanin Sinadarin Bitamin E.

➡ Yana karawa tsokokin jiki inganci da lafiya.

       Bitamin K:
Daga nau'o'in abinci irin su kifi ganyen itatuwa, hanta, kayan rafi iri-iri, ake samun irin wannan nau'in abinci mai gina jiki.

Amfanin Sinadarin Bitamin K ga Jiki

➡Dole ne Sinadaran gina jiki dangin Bitamin K su kasance cikin jiki domin taimakawa yayin da ake bukatar kamewar jini a wani Sashen jiki.

➡Cututtuka da dama za su iya kama kama Mara lafiya sakamakon karancin wannan sinadari a jinin mara lafiya. Daga cikin irin wadannan cututtuka akwai wata cuta wadda jini zai rika zuba ko kwarara daga jikin Mara lafiya musamman ta sashen cibiya da sauran wasu wurare, kamar wurin da aka ji rauni, amma sai jinin da ke zuba ya ki tsayawa, watau ya yi ta kwarara.





          Via: Dom-Domty Medical Tips 













the2brothers