Responsive Ads Here

Tuesday, December 10, 2024

Kullu Nafsin Za'iqatul Maut !

 Inña Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji un!....Haqiqa wannan Jarrabawa da girma take (Allah kasa mu iya cin jarabawar)Uwace/Yaya Abin Koyi Ga Sauran 'Yan-uwa !....Bayan daukan dogon lokaci ina riqeda da alqalami cikin jimami ina tunani akan ta ina ya kamata na fara batu akan baiwar Allah nan,Sannan na rasa akan wani fanni zan dauka nayi rubutu akai, gashi kuma ya zame min dole na rubuta wannan tarihin domin taci gaba da wanzuwa acikin zuqatanmu na...

Tuesday, September 10, 2024

Salisu Musa's Wedding

       Bismillahir-Rahmanir-Rahim          Alhamdulillah A Yau ma Dom-Domty Na Mai Farin Cikin Gayyatan 'Yan-uwa Da Abokai Zuwa Wajen Addu'ar Daurin Auren Salisu Musa.Wanda insha Allah Za ayishi Kamar Haka:🚘 RANA: Juma a (13 Satumba, 2024).⏰ LOKACI: 1:15pm.🕌 WAJE: Masallacin Juma a Kasuwar Fanfo, Pantami Gombe. Allah Ya Bada ikon Halarta Ameen. Signed:  via-the2brothers-link...

Thursday, August 15, 2024

Reminder

            via-the2brothers-links           Dom-Domty @2...

Saturday, March 30, 2024

Ramadan Kareem

 Assalamu alaikum....As we get closer to saying farewell to the month of Ramadān, Dom-Domty Medicine Store want to specially make this du'a for you.May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى record your name amongst those who will be forgiven. Ameen .May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى accept all your Du'as and widen your Rizq with lots of Barakah. Ameen .May Allah سُبْحَانَهُ وَتَعَالَى  grant you the strength to fulfil your obligations to the best...

Tuesday, January 30, 2024

Hassan's Wedding Invitation:

              Alhamdulillah Masha Allah Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah Wa BarkatuhuMuna Masu Farin Cikin Gayyatan 'Yan-uwa Da Abokai Zuwa Wajen Daurin Auren Malam Hassan Musa.Wanda Insha Allah Za ayi Kamar Haka:Rana: Ranar Juma a.Kwanan Wata: 16-02-2024.Lokaci: 2:30pm Wuri/Waje: Kumbiya Kumbiya Layin Dogon Dabino, Gombe. Domin Karin Bayani A Tuntubi Sale Ozil (Kirjin Bikin) 081 69 92 50 51.Allah...